No menu items!

Sample Page Title

Date:

Sama da mutum 100 Isra’ila ta kashe a hare-haren da ta kai a birnin Rafah da ke kudancin Gaza, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na WAFA ya ruwaito.

Birnin na Rafah na daidai iyakar ta Gaza da Masar, wanda wuri ne wanda sojojin Isra’ila suka tilasta wa farar hula gudun hijira inda suke inda suka yi iƙirarin cewa wuri ne mai aminci.

Sojojin Isra’ila a ranar Lahadi sun amince da a kai hari ta ƙasa a Rafah.

KU KUMA KARANTA: Masu tsatsauran ra’ayin Isra’ila sun kai hari kan wakilin TRT a Tel Aviv

Falasɗinawa sun nemi mafaka a Rafah a daidai lokacin da Isra’ila ke ci gaba da luguden wuta a sassan Gaza tun daga ranar 7 ga watan Oktoba.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...