Kotun Ƙoli ta tabbatar da Dauda Lawan a natsayin gwamnan jihar Zamfara

0
106

Kotun Ƙolin Nijeriya ta tabbatar da Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan jihar Zamfara.

Gwamna Lawal Dauda ne ya ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Ƙolin bayan Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke zaɓen ƙananan hukumomin Birnin-Magaji da Bukkuyum da Maradun sannan ta buƙaci a sake zaɓen a cikinsu.

KU KUMA KARANTA: Kotun Ƙoli ta tabbatar da Abba Kabir a matsayin gwamnan Kano

Leave a Reply