No menu items!

Sample Page Title

Date:

Ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon a ranar Asabar ta ce ta kai hari kan sansanin sojin Isra’ila na Birket Rishe da ke kan iyakar ƙasar Lebanon da Isra’ila inda ta ce ta halaka sojojin da dama da raunata wasu.

Ƙungiyar ta bayyana haka ne a wata sanarwa da ta fitar inda ta ce ta yi amfani da makamai mai linzami wurin kai harin.

Rikici tsakanin Hezbollah da kuma sojojin Isra’ila ya ƙara ƙazanta tun bayan da yaki ya rincaɓe tsakanin sojojin Isra’ila da dakarun Hamas a ranar 7 ga watan Oktoba.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...