No menu items!

Sample Page Title

Date:

Wani mutum ya kashe kawunsa kan zargin maita a yankin Dumna Zarbu da ke ƙaramar hukumar Guyuk ta jihar Adamawa.

Wanda ake zargin mai shekaru 42 dai ya musanta aikata laifin da aka gurfanar da shi a kai.

Shaida sun ce  mamacin ya rasu ne bayan ɗan nasa ya buge shi da sanda saboda an zarge shi ne da kisan wasu mutane ta hanyar maita, zargin da ya musanta.

Bayan sauraron ƙarar ne alkali Alheri Ishaku ta babbar kotun majistare ta ɗaya da ke Yola ta ba da umarnin tsare wanda ake zargi da kisan a gidan yari.

Daga nan ta ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar 4 ga watan Janairu, 2024.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...