No menu items!

Sample Page Title

Date:

Jiragen yaƙin Isra’ila sun yi lugudan wuta a asibitin Al Shifa da asibitin yara na Al Nasr da ke Gaza.

A cewar kamfanin dillancin labarai na Falasɗinawa WAFA, Isra’ila ta harba rokoki a asibitin Al Shifa, inda dubban majinyata da ‘yan gudun hijira suke samun mafaka.

Harin da jiragen suka kai kusa da asibitin yara na Al Nasr da ke yammacin Gaza ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa uku da jikkata da dama.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...