No menu items!

Sample Page Title

Date:

Daga Ibraheem El-Tafseer

Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (ABU) ta yi alhinin rasuwar Malam Adamu Fika (Wazirin Fika). A wata takarda da Jami’ar ta fitar, ta bayyana rashin Malam Adamu Fika a matsayin giɓi mai wuyar cike wa.

KU KUMA KARANTA: Wazirin Fika, Malam Adamu Fika, ya rasu yana da shekaru casa’in

Najeriya ce gaba ɗaya ta yi wannan rashi na dattijon arziƙi. Wazirin Fika ya rasu jiya Talata, za a yi jana’izarsa a yau Laraba, a masallacin Sultan Bello da ke Kaduna.

Muna addu’ar Allah ya jiƙansa da rahama, ya gafarta masa.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...