No menu items!

Sample Page Title

Date:

Wani kansila ya gwangwaje al’ummar mazaɓarsa da tallafi (EMPOWERMENT) na malmalar tuwo a Hadejia dake Jahar Jigawa.

Wani abin da ya ɗaga hankali a kafafen sadarwa da ya jawo cece-kuce shi ne, yadda duk wanda ya zo amsar tallafin tuwon sai an haska shi a hoto saboda ya zama shaidar ya karɓa.

Ya kuke kallon wannan tallafi?

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...