No menu items!

Sample Page Title

Date:

Kafofin yaɗa labaran Amurka sun ba da rahotan cewa gwamnatin Biden ta amince ta bai wa Ukraine makami mai inzami na ATACMS da ke cin dogon-zango.

Shugaban Ukraine ya nemi taimakon Amurka na ta ba shi wannan makami na soji, domin ya samu damar shiga yankunan da Rasha ta mamaye.

Fadar gwamnatin Amurka ko Gwamnatin Ukraine ba su tabbatar da wannan labarin ba.

Makamin ATACMS na tafiyar nisan kilomita 300 idan aka harba shi, kuma ana sarrafa shi ne kamar yadda ake sarrafa makamin roka na HIMARS.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...