Akpabio ya zama shugaban majalisar dattawa, ya doke Yari

2
214

Sanata Godswill Akpabio ya zama shugaban majalisar dattawa na 10 bayan ya doke Sanata Abdulaziz Yari.

Tun farko dai zaɓaɓɓun ‘yan majalisar sun fara kaɗa ƙuri’a a zauren majalisar dattawan Najeriya, a ci gaba da shirye-shiryen ƙaddamar da majalisar dokokin ƙasar karo na 10.

Sanata Ali Ndume ya zaɓi Sanata Godswill Akpabi ne, bayan karanta tarihin tsohon gwamnan na Akwa Ibom.

2 COMMENTS

Leave a Reply