An fitar da jerin sunayen ‘yan ƙwallon ƙafa da za su yi takara a gasar kyautar ‘Ballon d’Or’ na 2025

0
191

An fitar da jerin sunayen ‘yan ƙwallon ƙafa da za su yi takara a gasar kyautar ‘Ballon d’Or’ na 2025

Daga Jameel Lawan Yakasai

Ana saka ran a watan Satumba mai zuwa za a sanar da wanda zai lashe kyautar, bayan an tantance yan wasa da zasu koma 10 da za suyi yunkurin lashewa.

Ɗanwasan tsakiya na Manchester City Rodri ne ya lashe kyautar a bara bayan ya taimaka wa ƙasarsa Sifaniya lashe kofin gasar nahiyar Turai ta 2024 a Jamus.

KU KUMA KARANTA: Ɗan wasan ƙwallon ƙafa Carlo Ancelotti na kungiyar Madrid ya tabbatar da barin ƙungiyar

Jerin yan wasa 30 din sun hadar da Ousmane Dembele (PSG & France)

Gianluigi Donnarumma (PSG & Italy)

Jude Bellingham (Real Madrid & England)

Desire Doue (PSG & France)

Denzel Dumfries (Inter Milan & Netherlands)

Serhou Guirassy (Borussia Dortmund & Guinea)

Erling Haaland (Man City & Norway)

Viktor Gyokeres (Arsenal & Sweden)

Achraf Hakimi (PSG & Morocco)

Harry Kane (Bayern Munich & England)

Khvicha Kvaratskhelia (PSG & Georgia)

Robert Lewandowski (Barcelona & Poland)

Alexis Mac Allister (Liverpool & Argentina)

Lautaro Martinez (Inter Milan & Argentina)

Scott McTominay (Napoli & Scotland)

Kylian Mbappe (Real Madrid & France)

Nuno Mendes (PSG & Portugal)

Joao Neves (PSG & Portugal)

Pedri (Barcelona & Spain)

Cole Palmer (Chelsea & England)

Michael Olise (Bayern Munich & France)

Raphinha (Barcelona & Brazil)

Declan Rice (Arsenal & England)

Fabian Ruiz (PSG & Spain)

Virgil van Dijk (Liverpool & Netherlands)

Vinicius Jr (Real Madrid & Brazil)

Mohamed Salah (Liverpool & Egypt)

Florian Wirtz (Liverpool & Germany)

Vitinha (PSG & Portugal)

Lamine Yamal (Barcelona & Spain)

Leave a Reply