No menu items!

Sample Page Title

Date:

‘Yan takara shugaban ƙasa na jam’iyyun siyasa 18 da za su fafata a zaɓen ranar asabar sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja.

Waɗanda suka halarci rattaɓa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya akwai mambobin kwamitin zaman lafiya na ƙasa, da kuma shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Omoyele Sowore na jam’iyyar AAC da Bola Tinubu na jami’yar APC da Peter Obi na jam’iyyar LP da kuma Rabiu Musa Kwankwaso na jam’iyyar NNPP da Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP na daga cikin ‘yan takarar shugaban ƙasa da suka halarci taron.

KU KUMA KARANTA: Zaɓen 2023: Matsayar kafafen yaɗa labarai na Arewa, daga Ɗan Agbese

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

2 COMMENTS

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...