Ɗan wasan gaba na Manchester United Rashford ya koma Barcelona

0
330
Ɗan wasan gaba na Manchester United Rashford ya koma Barcelona
Sabon ɗan wasan Barcelona Marcus Rashford

Ɗan wasan gaba na Manchester United Rashford ya koma Barcelona

Ɗan wasan gaba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United Marcus Rashford ya koma Barcelona.

Sabon ɗan wasan Barcelona, Marcus Rashford ya yi magana a karo na farko bayan komawa ƙungiyar daga Manchester United.

KU KUMA KARANTA: Ɗan wasan ƙwallon ƙafa Carlo Ancelotti na kungiyar Madrid ya tabbatar da barin ƙungiyar

A hirar da ya yi da manema labarai, ya bayyana cewa yanzu hankalinsa ya koma kan Barca kuma zai yi iya ƙoƙarinsa a ƙungiyar.

Leave a Reply