No menu items!

Sample Page Title

Date:

Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Garki da Babura daga Jihar Jigawa, Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu.

Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu ne a Abuja sakamakon rashin lafiya.

Honorabul Isa Dogon Yaro ya zama ɗan Majalisar Tarayya ne bayan kotu ta ƙwace takarar Honorabul Aminu Kanta kan zargin amfani da sunan bogi.

Ɗan Majalisar Wakilai Mohammed Bello El-Rufai ya sanar da rasuwar a cikin sakon da ya wallafa a Facebook.

KU KUMA KARANTA: Mutum 3 sun rasu, an jikkata 10 a rikicin sojoji da ’yan Keke NAPEP a Yobe

Hakazalika Honorabul Philip Agbese, Mataimakin Shugaban Majalisa ma ya mika ta’aziyyarsa, yana mai cewa ana sa ran gudanar da jana’iza a ranar Juma’ar.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...