Ƙungiyar mahaddata Alƙur’ani na Najeriya sun ziyarci Neptune Prime nuna goyon baya ga Tumsah

0
278
Ƙungiyar mahaddata Alƙur'ani na Najeriya sun ziyarci Neptune Prime nuna goyon baya ga Tumsah

Ƙungiyar mahaddata Alƙur’ani na Najeriya sun ziyarci Neptune Prime nuna goyon baya ga Tumsah

Kungiyar mahaddata Alƙur’ani na sun zo Neptune prime don nuna goyon baya ga Kashim Musa Tumsah a matsayin gwamnan jahar Yobe a zaɓen 2027 wanda suka haɗa da

1. Muhammad bin Muhammad bin Mohammed Almishawi ( Shugaban ƙungiyar mahaddata Alkur’ani na Najeriya kuma shugaba na jahar Yobe gaba daya)
2. Hassan Musa mina (Shugaban mahaddata Alkur’ani na Najeriya)
3. Muhammad Gali Shehu (Shugaban cibiyar mahaddata Alkur’ani na jahar Kano)
4. Nasiru Adamu Bulama (mai bawa shugaban ƙungiya shawara)
5. Muhammad ni’ima (sakataren ƙungiyar mahaddata Alkur’ani na jahar Nasarawa mataimakin youth leader national body)
6. Gwani Salisu Muhammad (chiyaman na jahar Niger kuma National organiser)
7. Gwani Abdulkadir Muhammad (National chiyaman)
8. Gwani Ibrahim ( Shugaban mahaddata Alkur’ani na jahar Jigawa)

KU KUMA KARANTA:Ƙungiyoyi a Yobe ta Kudu sun buƙaci Tumsah ya tsaya takarar gwamna a 2027 (Hotuna)

Sun nuna gudummawar su na almajirai miliyan 16 daga ko wani jaha koma zasu fadakar da su wajen sa su sufito suyi zaɓe da kuma nuna musu mahimmanci zaɓe za su tabbatar ko wanne yaje yayi katin zaɓe

Leave a Reply