Za a fassara Huɗubar Hajjin bana zuwa harsuna 34 a ranar Arfa
Daga Jameel Lawan Yakasai
Za a fassara Hudubar Hajj ta shekarar 1446 zuwa harsuna 34 a ranar Alhamis, 9 ga Dhul Hijjah 1446, kamar yadda shafin Haramain Sharifain ya rawaito.
KU KUMA KARANTA:Sheikh Saleh Al-Humaid ne zai jagoranci huɗubar Arfa na bana
Harsunan su ne kamar haka:
1. Larabci
2. Urdu
3. Turanci
4. Faransanci
5. Indonesiyanci
6. Farisanci (Farsi)
7. Hausa
8. Sinanci (Mandarin)
9. Rashanci
10. Bengalanci
11. Turkiyanci
12. Malayyanci (Bahasa Melayu)
13. Sifaniyanci
14. Fotugis
15. Italiyanci
16. Jamusanci
17. Filipino (Tagalog)
18. Amharic (Habasha)
19. Bosniyanci
20. Hindi
21. Dutch
22. Thai
23. Malayalam
24. Suwahili
25. Pashto
26. Tamil
27. Azerbaijani
28. Sufedish (Swedish)
29. Uzbek
30. Albanian
31. Fulani (Fula)
32. Somaliyanci
33. Rohingya
34. Yarabanci (Yoruba)