Yau Lahadi za’a fara wasan FIFA

0
62
Yau Lahadi za'a fara wasan FIFA

Yau Lahadi za’a fara wasan FIFA

Daga Jameel Lawan Yakasai

Gasar za ta gudana a filayen wasanni 12, a kuma birane 11 da ke kasar ta Amurka, kuma za a fara daga yau 14 ga Yuni, zuwa 13 ga Yulin shekarar da muke ciki.

KU KUMA KARANTA:Usman Abdallah ya ajiye aiƙin Horars da Ƙungiyar Kwallon ƙafa ta Kano Pillars

Akalla kungiyoyi 32 ne zasu kece raini da juna, a gasar da ke zama karo na farko da za a buga jumullar wasanni 63.

Manchester City ce ke rike da kambun gasar, bayan ta lashe a gasar da aka yi ta karshe kafin ta shekarar bana.

Leave a Reply