An tsinci gawar wata malamar sashen Biochemistry na Makarantar Kimiyyar Rayuwa ta Jami’ar Fasaha ta Tarayya (FUT) Minna a Jihar Neja, Dakta (Misis) Adefolalu Funmilola Sherifat da!-->…
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ba da umarnin biyan malaman jami’an jami’o’i ƙarƙashin ƙungiyar ASUU albashinsu na watanni 8 da aka riƙe musu yayin yajin aikin bara.
Mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta cafke wani mai suna Lekan Sunday bisa zargin yi wa wata malamar addini fyaɗe a wata coci da ke jihar.
An ce wanda ake zargin ɗauke da makami, ya kutsa!-->!-->!-->…
Wata malama, Aderonke Makonde, a ranar Larabar da ta gabata, an maka ta a wata kotun majistire da ke Ikeja a birnin Legas bisa laifin cin zarafin wata ɗalibar makaranta ‘yar shekara tara.
!-->!-->…
A garin Zariya na jihar Kaduna aka haifi Aisha Sani Maikudi 'yar asalin jihar Katsna a Najeriya, a ranar 31 ga Janairu, 1983. Ta yi jarabawar kammala sakandare ta WASSCE a makarantar Queens!-->…