Sign in
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Sign in
Welcome!Log into your account
Forgot your password?
Password recovery
Recover your password
Search
  • Sign in / Join
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
Neptune Prime Hausa
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Home Tags Jihohin

Tag: jihohin

Nan da watanni 2 gwamnonin jihohin Rivers, Filato, Kano da Bayelsa za su koma APC — Arodiogbu Daga Jameel Lawan Yakasai Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa (yankin kudu maso gabas), Ijeoma Arodiogbu, ya bayyana cewa gwamnonin jihohin Bayelsa, Rivers, Plateau da Kano za su sauya sheka zuwa jam’iyyar mai mulki cikin watanni biyu masu zuwa. A wata hira da jaridar Punch, Arodiogbu ya ce shirin sauya shekar ba zato ba ne ko jita-jita, illa dai wani abu da zai faru nan ba da jimawa ba. Ya kara da cewa jam’iyyar APC ba ta rufe kofa ga yiwuwar Gwamna Peter Mbah na Enugu da takwaransa Alex Otti na Abia su ma su koma APC ba. “Ina magana ne akan gwamnonin Bayelsa, Rivers, Plateau, Kano, ko dai Abia ko Enugu. Cikin watanni biyu masu zuwa, za ku ga sun shiga jam’iyyarmu a hukumance,” in ji shi. “A bayyane yake cewa Bayelsa na cikin lissafin nan — shi yasa na ambace ta. Game da Adeleke (Gwamnan Osun), ba zan iya bayar da tabbaci ba, amma na san yana ta yin wasu yunkuri.” Arodiogbu ya ce ‘yan siyasar adawa da ke kokarin hada kawancen jam’iyyun adawa domin fuskantar zaben 2027, burinsu kawai shi ne su fito a kafafen yada labarai, ba don mulki ko ci gaban kasa ba.

Nan da watanni 2 gwamnonin jihohin Rivers, Filato, Kano da Bayelsa...

Maryam Umar - July 1, 2025 0
NBS ta fitar da jihohin Nigeria uku da Rayuwa tafi Tsada da uku Kuma da Rayuwa tafi Sauki

NBS ta fitar da jihohin Najeriya uku da Rayuwa tafi Tsada...

Maryam Umar - May 18, 2025 0
Za a fuskanci zafin rana mai tsanani a Kano da wasu jihohin Arewa 17 — NiMet

Za a fuskanci zafin rana mai tsanani a Kano da wasu...

Maryam Umar - April 15, 2025 0

Recent Posts

  • Hukumar shari’a sun yi haɗin gwiwa da hukumar tace fina-finai don kawo gyara a Kano
  • Zan yi haɗaka da sabuwar jam’iyyar ADC don a kayar da Tinubu, amma ba zan fice daga jam’iyar PDP ba – Sule Lamiɗo
  • Za mu ci gaba da wasu ayyukan da Buhari ya fara – Tinubu
  • INEC ta samu ƙarin jam’iyyu 7 dake neman a yi musu rajista 
  • Tinubu ya tura Kashim Shettima London a ɓoye don ya duba Buhari a Asibiti
  • Dalilin da ya sa ‘yansandan Kano suka gayyaci Sheikh Lawan Triumph
  • Rundunar ‘yansandan Kano ta kama mutane 98 da ake zargi da laifuka tare da kayayyakin laifukan
  • Rundunar ‘yansandan Kano ta kafa kwamitin binciken rikicin da ya ɓarke tsakanin magoya bayan Sarki Aminu Ado da Sarki Sanusi II
  • An yi kira ga kotun ƙoli ta gaggauta yanke hukunci kan shari’ar masarautar Kano
  • Ɗangote ya rage farashin man fetur zuwa 820

EDITOR PICKS

Hukumar shari'a sun yi haɗin gwiwa da hukumar tace fina-finai don kawo gyara a Kano

Hukumar shari’a sun yi haɗin gwiwa da hukumar tace fina-finai don...

July 12, 2025
Zan yi haɗaka da sabuwar jam'iyyar ADC don a kayar da Tinubu, amma ba zan fice daga jam'iyar PDP ba - Sule Lamiɗo

Zan yi haɗaka da sabuwar jam’iyyar ADC don a kayar da...

July 12, 2025
Za mu ci gaba da wasu ayyukan da Buhari ya fara - Tinubu

Za mu ci gaba da wasu ayyukan da Buhari ya fara...

July 11, 2025

POPULAR POSTS

Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

September 26, 2024
Mutane 2 sun mutu a Ibadan a wani ambaliyar ruwa

Mutane 2 sun mutu a Ibadan a wani ambaliyar ruwa

September 26, 2024
EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

September 26, 2024

POPULAR CATEGORY

  • Labarai3345
  • Labari902
  • Ƙasashen Waje806
  • Laifi741
  • Tsaro308
  • 'Yansanda284
  • Siyasa229
  • Kotu167
  • Kasashen Waje145
ABOUT US
FOLLOW US
©