Shekaru 118 Da Ƙirƙiro Kafi Zabo (Ajino-Moto)

0
24
Shekaru 118 Da Ƙirƙiro Kafi Zabo (Ajino-Moto)

Shekaru 118 Da Ƙirƙiro Kafi Zabo (Ajino-Moto)

Daga Jameel Lawan Yakasai

A Rana mai kamar ta 25 ga watan Yuli shekarar 1908, Kikunae Ikeda, ya kafa kamfanin Ajino-Moto (Kafi Zabo) a Jami’ar Imperial ta Tokyo,

KU KUMA KARANTA: Duk me cewa Najeriya ba za ta gyaru ba, ba mutumin kirki ba ne – Ibrahim Khalil

Shi ne ya gano wani muhimmin sinadari a cikin miya mai ɗauke da sinadarin Monosodium Glutamate (MSG), kuma ya ba da izinin yin amfani da shi. Glutamic acid ana samunsa ta halitta a cikin tumatir, inibi, cuku, kaza, da sauran abinci.

An fara ƙirƙirarsa ne a shekara ta 1908 ta Hannun masanin kimiyyar halittu na Japan Kikunae Ikeda.

Leave a Reply