Najeriya ta hau mataki na 12 cikin kasashe 189 mafiya talauci a duniya _IMF

0
47
Najeriya ta hau mataki na 12 cikin kasashe 189 mafiya talauci a funiya _IMF

Najeriya ta hau mataki na 12 cikin kasashe 189 mafiya talauci a duniya _IMF

Daga Jameel Lawan Yakasai

Rahoton ya bayyana cewa, duk da sauye-sauyen tattalin arziki da gwamnatin Najeriya ta yi cikin shekaru biyu da suka gabata, al’amura na ci gaba da tabarbarewa.

IMF ta ce yawan talauci a Najeriya na ƙaruwa, inda tattalin arzikin kasar ke kara shiga duhu duk da ƙoƙarin daidaita al’amura.

KU KUMA KARANTA:Tattalin arziƙin Najeriya ya bunƙasa da kaso 3.84 cikin 100 a zango na 4 na 2024 – NBS

Wannan na nuni da cewa ana buƙatar ƙarin matakai masu inganci don fitar da miliyoyin ‘yan Najeriya daga kangin fatara da talauci.

A ganinku, me ya fi haddasa karuwar talauci a Najeriya duk da sauye-sauyen da gwamnati ke samarwa?

Wanne mataki ya kamata a dauka domin inganta rayuwar talakawa a kasar nan?

Leave a Reply