Membobin Ƙungiyar Daliban Najeriya (NANS) sun tare hanyar shiga filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas, inda suka yi zanga-zanga kan ci gaba da yajin aikin da malaman jami’o’in gwamnatin Najeriya, ASUU ke yi.

1
720

Ku kalli bidiyon anan :https://youtu.be/Cqivox7e44s

ku kalli bidiyon anan https://youtube.com/shorts/fuC3W0as0IM?feature=share

1 COMMENT

Leave a Reply