Fitaccen mawaƙin Manzon Allah (S), Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

0
91
Fitaccen mawaƙin Manzon Allah (S), Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Abdullahi Ɗan Gano

Fitaccen mawaƙin Manzon Allah (S), Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

Daga Shafaatu Dauda 

Allah ya yi wa shahararren mawakin yabon Annabi (SAW), Malam Abdullahi Shehu Ɗan Gano, rasuwa.

Rahoton rasuwar tasa ya fito ne daga bakin abokinsa kuma ɗaya daga cikin fitattun mawakan yabon Manzon Allah (SAW), Bashir Dandago, wanda ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook a safiyar yau.

KU KUMA KARANTA: Jaridar Almizan ta karrama Dakta Yusuf Ali, Farfesa Gwarzo, Media Trust, Ibrahim Musa da Mawaƙi Saƙafa Potiskum

Ya gamu da wani haɗari tun farkon wannan makon, wanda ya jawo masa karaya sau biyu tare da raunuka a hannunsa.

Leave a Reply