Cikin Hotuna: Yadda aka yi jana’izar ɗan majalissar da ya rasu a taron Tinubu a Jos

1
469

A ranar Laraba 16 ga watan Nuwamba,2022 aka yi jana’izar Abdul Sobur Olawale Ɗan Malaisar dokoki na jihar Legas da ke wakiltar mazaɓar Munshi II wanda ya yanke jiki ya mutu a filin jirgin sama jim kaɗan da ya halarci taron ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC a Jos.

Ga hotunan yadda aka yi jana’izar ɗan majalisar a gidansa da ke Legas

Ana cigaba da makokin mutuwar ɗan majalisar a Legas yayin da aka binne shi kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar.

1 COMMENT

Leave a Reply