An sauƙe Mele Kyari daga shugabancin NNPC, Bashir Bayo ya maye gurbinsa
Daga Idris Umar, Zariya
Bashir Bayo Ɗan Ƙabilar Yarabawa Daga Jihar Kwara Ya Zama Sabon Shugaban NNPC
KU KUMA KARANTA:Kanfanin man NNPC ya rage farashin litar man fetur a Kano da Jigawa
Bayan sauke Mele Kyari tare da kafatanin hukumar gudanarwar NNPC su 11 da suka yi aiki tare da Mele Kyari nan take shugaba Tinubu ya maye gurbinsu da wasu sabbin jami’ai 11 da za su cigaban da Jan ragamar hukumar man fetur ta Najeriya.