Amina Muhammad, Sakatare Janar ta majalisar Ɗinkin Duniya takai ziyara fadar shugaba Buhari

1
544

Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed, ta ziyarci fadar Shugaba Buhari tare da Mahamat Saleh Annadif, wakilin António Guterres ranar Asabar.

Fadar Shugaban Najeriya

1 COMMENT

Leave a Reply