Allah Ya yima Dr. Goni Abba Kaka rasuwa

2
487

Allah Ya yi rasuwa ga Dr Goni Abba Kaka Kyari mai gabatar da shirin “Abincinka Maganinka” a gidan talabijin ɗin Sunna TV.

Dr Goni mutumin Maiduguri ne, amma mazaunin garin Abuja. Muna roƙon Allah ya yi masa rahama, ya sa ya huta, ya sanya Aljannah ce makomarsa, amin.

TDR Hausa ta sami wannan labari daga shafin Dr. Ibrahim Disina na Sunnah TV.

Allah ya kai haske kabarinsa, amin.

2 COMMENTS

Leave a Reply