Allah ya yi wa tsohon kodinetan afuwar Neja Delta, Dokubo, rasuwa

0
222

Daga Fatima GIMBA, Abuja

Farfesa Charles Quaker Dokubo, tsohon kodinetan shirin afuwa na shugaban kasa ya rasu.

Dokubo ya rasu ne a wani asibiti da ke Abuja a daren Laraba, kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.

Wata majiya daga cibiyar kula da harkokin Ƙasa da Ƙasa ta Najeriya, NIIA, ta tabbatar da rasuwarsa, wadda ta yi magana da manema labarai kan lamarin.

Cikakkun bayanai na nan zuwa.

Leave a Reply