Allah ɗaya gari bam bam! Gizo-Gizo, abincin yau da kullum a Kambodiya

3
646
Kasuwar Gizo-Gizo

daga Fatima MONJA, Abuja

Ko kun san a ƙasar Kambodiya Gizo-Gizo abin cine? Soyayyiyar Gizo-Gizo a can ƙasar Kambodiya fitacciyar abinci ne a garin Skuon, suna hada shi da kayan hadi kaman suga, gishiri, da tafarnuwa domin su soyeta murus.

Gasashshen Gizo-Gizo ?

Gizo-Gizon abinci ne na yau da kullum, kuma a mafi yawan wuraren da suke da mahimmanci, ana ci ne saboda suna da daɗi ba don matsananciyar yunwar mutane ba.

Mutan Kambodiya sai muce aci dadi lafiya.

3 COMMENTS

Leave a Reply